Author: Abdullahi Yusuf

Gwamnatin Jihar Kano ta Shirya Horon Kwanaki Biyu,Ga “Ƴan Jaridar Yanar Gizo A Dutse,Jihar Jigawa Daga Amina Fagge Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada ƙudirin ta na inganta aikin jaridar yanar gizo bisa Inganci, ɗa’a da ƙwarewa, inda ta bayyana kafafen yaɗa labaran a matsayin ginshiƙi wajen tafiyar da dimokuraɗiyyar Najeriya Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na jihar, Kwamaret Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin da yake buɗe taron horaswar na kwanaki biyu ga mambobin kafafen yada labarai na zamani (Kano Online Media Chapel) na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), yayin da Kwamishinan…

Read More