KARIN MAGANARMU NA YAU: Ta inda baki ya karkata,ta nan yawu kan zuba.
Author: Abdullahi Yusuf
Janye “Yan Sanda Daga Gadin Masu Hannu Da Shuni Zai Inganta Aikin Dan Sanda, In Ji Tsohon Kwamishinan “Yan Sanda Balarabe Sule Daga Abdullahi Yusuf Wani Tsohon Kwamishinan “Yan Sanda, Alhaji Balarabe Sule,ya ce umarnin Shugaban Kasa Bola Tinubu na janye “Yan Sanda daga Gadin Masu Hannu Da Shuni za ya inganta aikin Dan Sanda ta fannoni da dama a kasar nan. Alhaji Balarabe Sule,ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya bayyana a matsayin Babban Bako a cikin shirin Yau Da Kullum mai suna “Duniyarmu A Yau” na Gidan Radiyon Freedom da ke Kano. Ya…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komi nisan dare, gari zai waye.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komi nisan dare,gari zai waye.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Zakara a rataye,ba ya cara.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Mai Kaza a Aljihu,ba ya jimirin Asssss!
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komi wayon Amarya,sai an sha manta.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Abin da Babba ya hango ya na zaune,Yaro ko ya hau Rimi ba zai hango shi ba.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Abin Dariya,wai Yaro ya tsinci Hakori.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya daka rawar wani,zai rasa turmin daka tasa.