An Kaddamar Da Kungiyar Ci Gaban Tarauni,Daurawa Da Farm Centre Daga Abdullahi Yusuf A ranar Al’hamis din nan ne a ka kaddamar da Kungiyar Ci Gaban Tarauni,Daurawa Da Farm Centre, don bunkasa tattalin arziki da jin dadin mutanen yankin. An yi bikin kaddamarwar ne a Ofishin Shiyyar Arewa Maso Yamma na Cibiyar Koyar da Fasahar Kyankyasa Ta Kasa da ke Farm Centre a Kano. Kungiyar Rayawa da Ci Gaban Al’umma ta Kano,wato KCDS ce ta shirya taron na kwana daya. A cikin jawabinsa, Shugaban Kungiyar ta KCDS, Farfesa Muhammad Tabi’u,ya ce makasudin kaddamar da Kungiyar ta Ci Gaban Tarauni, Daurawa…
Author: Abdullahi Yusuf
KARIN MAGANARMU NA YAU: Hauka da nade-nade,wai Mutuwa ta ga Ladani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Hauka da nade-nade,wai Mutuwa ta ga Ladani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai girman gona,akwai kunyar karshe.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Tusa ba ta hura wuta,sai dai mafici.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce Shaidanu a Duniya mutum biyu ne – da wanda a ka gayyace shi harka ya ki zuwa,da wanda ba a gayyace shi ba ya je.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya sha inuwar gemu,bai kai Haba ba.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya sha Fura ta kasshi,sai ya damo wata.
Jam’iyyar ADC Ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Sabuwar Dokar Haraji Ta Kasa Daga Abdullahi Yusuf Jam’iyyar ADC ta soki Gwamnatin Tarayya a kan sabuwar Dokar Haraji Ta Kasa,ta na mai cewa dokar za ta kara jefa “Yan Nigeria cikin halin kuncin tattalin arziki da rashin walwala. Wannan suka kuwa na kunshe ne a cikin sakon Barka Da Kirsimati na Jam’iyyar wanda Mataimakin Sakatarenta na tsare-tsare na kasa,Ali Tukur Gantsa,ya rattabawa hannu. A cikin sanarwar dai,Ali Gantsa, tsohon sakataren Jami’yar PDP a jihar Jigawa Kuma sakataren tsare stare shiyar Arewa maso yamma, ya taya mabiya addinin Kirista murnar zagayowar ranar Kirsimati,ya…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya kona Rumbunsa,ya san inda Toka ta ke yin tsada.