KARIN MAGANARMU NA YAU: Dabara ba ta daure kaya, sai dai igiya.
Author: Abdullahi Yusuf
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komi nisan dare, gari zai waye.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai nisan dare,gari zai wajye.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Wanda ya kwanta a tsakanin Mace da Miji,ba Bakon Zafi ba ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU Aiki da Hankali, ya fi aiki da Agogo.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An tsikari Kakkausa ya ce,”ko a jikina.”
Kungiyar Medipool Nigeria Ta Ziyarci Hukumar Samar Da Magunguna Ta Jihar Kano Daga Abdullahi Yusuf A cikin wani yunkuri na tabbatar da samar da Magunguna masu kyau,nagarta da saukin farashi, Kungiyar Medipool Nigeria Ta ziyarci Hukumar Samar da Magunguna da Kayayyakin Asibiti Ta Jihar Kano,wato DMCSA. Makasudin ziyarar wadda Tawagar Kungiyar ta kai ranar Alhamis, shi ne domin inganta Tsarin samar da Magunguna cikin rahusa. Tawagar, wadda Kafayat Babalola ta shugabanta,ta taba alli da Jami’an Hukumar ta DMCS wajen fahimtar aikace-aikacenta wadanda su ka hada da sayowa da rarraba Magunguna ta hanyoyi masu sauki da rahusa. Madam Babalola ta ce,…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Aikin banza,wai harara a duhu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Aikin banza,wai harara a duhu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Mace ta koma Dakin Mijinta, sai ta ce,”Mutum ba ya kin ta Mutum.”