Karin Maganarmu Na Yau: Idan ka ga mutum ya na dukan Duniya ba ta rama ba,ta tafi neman Tsumangiya ne.
Author: Abdullahi Yusuf
Karin Maganarmu Na Yau: Kowa ya yi kashi a inuwa,dole ne ya bar ta.
Gwamna Abba Yusuf Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na N1.3trn Ga Majalisar Dokokin Jihar Kano Daga Abdullahi Yusuf Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kasafin kudi na N1.368 trillion na shekarar kudi ta 2026 ga Majalisar Dokokin Jihar Kano,a ranar Laraban nan. Kasafin kudin Mai taken,” Kasafin Kudi Na Gudanar Da Mahimman Ayyuka Da Cigaban Kasa Mai Dorewa,” wani shiri ne na kashe kudi domin gudanar da ayyukan raya kasa a duk fadin jhar,in ji Gwamnan. Ya ce Kasafin Kudin,an tsarashi ne domin kammala wasu manyan ayyukan da aka fara a duk fadin Jihar,tare da bullo da wasu sabbin…
Sarkin Kano Sunusi Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Wadanda Harin “Yan Bindiga Ya Shafa A Garin Faruruwa By Abdullahi Yusuf Sarkin Kano,Khalipha Muhammadu Sanusi II,ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalai da kuma wadanda harin “Yan Bindiga ya rutsa da su a garin Faruruwa da ke cikin Karamar Hukumar Shanono, a kwanan baya. Wata sanarwa da Shugaban Ayarin “Yan Jarida masu dauko labarai daga Fadar Kano,Sadam Na’ando Yakasai,ya bayar,ta ce Sarkin ya yi ta’aziyya ga mutanen da harin ya shafa a garin na Faruruwa. Sanarwar tace yayin ziyarar, Sarkin ya yi addu’a ga Allah da ya jikan wadanda su ka rasu…
Sarkin Kano Sunusi Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Wadanda Harin “Yan Bindiga Ya Shafa A Garin Shanono By Abdullahi Yusuf Sarkin Kano,Khalipha Muhammadu Sanusi II,ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalai da kuma wadanda harin “Yan Bindiga ya rutsa da su a garin Faruruwa da ke cikin Karamar Hukumar Shanono, a kwanan baya. Wata sanarwa da Shugaban Ayarin “Yan Jarida masu dauko labarai daga Fadar Kano,Sadam Na’ando Yakasai,ya bayar,ta ce Sarkin ya yi ta’aziyya ga mutanen da harin ya shafa a garin na Faruruwa. Sanarwar tace yayin ziyarar, Sarkin ya yi addu’a ga Allah da ya jikan wadanda su ka rasu…
Karin Maganarmu Na Yau: An ci tuwon mutuwa an hana Maye,sai ya ce,”a kuma.”
Karin Maganarmu Na Yau: Dabara ba ta daure kaya,sai dai igiya.
Yanzu A Nigeria,Ruwan Sha Ya Fi Man Fetur Wuyar Samu Daga Abdullahi Yusuf Allah Mai yi da a yi,wai yanzu a kasata ta gado, Nigeria,an wayi gari man fetur ya wadata,har ma ya yi yawa,kamar ya biyo masu ababan hawa har gidajensu. Wai a yau,man fetur din da a da a ke nema kamar Ruwan Bagaja, sai ga shi yanzu a na neman kai da shi,masu gidajen mai su na kira,wani zubinma har da rokon masu ababan hawa,domin su zo su saya. Idan kuma an saya din,sai ka ga masu sayarda fetur din su na ta fara’a da godiya,kamar ba…

Karin Maganarmu Na Yau: “Allah Ya suturu bukwui,” in ji kishiyar mai doro.