Author: Kabiru Basiru Fulatan

Daga Zainab Kamal Ibrahim Lalle na ci gaba da kasancewa ɗaya daga cikin fitattun al’adun ado da suka yi tasiri a rayuwar Hausawa da sauran al’ummomin Musulmi, musamman a lokutan bukukuwa da shagulgula. Tun shekaru masu yawa da suka gabata, ana amfani da lalle a matsayin kayan kwalliya, tsafta da kuma nuna farin ciki a tsakanin mata Musulmi. Haka kuma, amfani da ita ya samu karɓuwa a Musulunci, inda malamai suka bayyana cewa addinin ya halatta amfani da ita cikin tsafta da ladabi. Rahotanni daga tarihin Musulunci sun nuna cewa tun a zamanin Annabi Muhammad (SAW), ana amfani da lalle…

Read More

Daga Zainab Kamal Ibrahim ‎ ‎Akalla mata 500 ne suka hallara a unguwar Gwammaja da ke karamar hukumar Dala a jihar Kano domin gudanar da saukar karatun Alƙur’ani mai girma tare da addu’o’in neman zaman lafiya da kawo ƙarshen ayyukan daba da kashe-kashen matasa da suka addabi yankin. ‎Jami’an EFCC Sun Kama Shugaban Hukumar Makamashi Kan Badaƙalar Naira Biliyan 500­ Shugabar ƙungiyar da ta shirya taron, Hajiya Halima Musa Abdullahi, ta bayyana cewa makasudin gudanar da taron shi ne neman taimakon Allah kan matsalar rashin tsaro da kashe-kashen da ake yi wa matasa marasa laifi. ‎Ta ce lamarin ya jefa…

Read More

DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM  Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama Darakta-Janar na Hukumar Makamashi ta Najeriya (ECN), Mustapha Abdullahi, bisa zargin almundahanar kuɗi. Kishi Ya Rikide Zuwa Tashin Hankali Yayin Da Mace Ta Kona Kishiyarta Da ’Ya’yanta A Kano Wata majiya daga hukumar ta EFCC ta ce an kama shi ne a Abuja, kuma a halin yanzu yana hannun hukumar domin ci gaba da bincike. Majiyar ta ce ana zargin cewa kuɗaɗen da ake binciken sun kai kusan Naira biliyan 500. Har yanzu EFCC ba ta fitar da cikakken bayani a hukumance ba, kuma…

Read More

DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama Darakta-Janar na Hukumar Makamashi ta Najeriya (ECN), Mustapha Abdullahi, bisa zargin almundahanar kuɗi. Kishi Ya Rikide Zuwa Tashin Hankali Yayin Da Mace Ta Kona Kishiyarta Da ’Ya’yanta A Kano Wata majiya daga hukumar ta EFCC ta ce an kama shi ne a Abuja, kuma a halin yanzu yana hannun hukumar domin ci gaba da bincike. Majiyar ta ce ana zargin cewa kuɗaɗen da ake binciken sun kai kusan Naira biliyan 500. Har yanzu EFCC ba ta fitar da cikakken bayani a hukumance ba, kuma ƙoƙarin…

Read More

DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM  Wata mata mai shekara 28 mai suna Firdausi Musa tare da ’ya’yanta biyu ƙanana sun jikkata sakamakon mummunar ƙona da suka samu bayan da ake zargin kishiyarta, Maryam Muhammad, ta zuba musu fetur tare da banka musu wuta a unguwar Hotoro da ke cikin birnin Kano. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne bayan wata hatsaniya da ta ɓarke tsakanin matan biyu, inda ake zargin Maryam ta kai harin ne cikin fushi. Makwabta sun ce sun yi gaggawar kai ɗauki bayan jin ihun waɗanda abin ya shafa, kafin a garzaya da su zuwa asibiti domin…

Read More

DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM  Hukumar yaƙi da safarar mutane a Najeriya NAPTIP ta kuɓutar da mutum 15 har da baƙi bayan da ta bankaɗo wata ƙungiyar masu safarar mutane da ake zargi tana aiki a matsayin kamfanin tallata kayayyaki ta intanet a jihar Nasarawa. NAPTIP ta kuɓutar da mutanen ne bayan samamen da jami’anta suka kai ƙananan hukumomin Karu da Keffi sakamakon sahihan bayanan da suka samu a kan kamfanin. Najeriya Za Ta Kashe Dala Biliyan 11.6 Wajen Biyan Kudin Ruwan Basussuka A 2026 — Shugaba Tinubu NAPTIP ta sanar da haka ne cikin sanarwar da ta wallafa a…

Read More

DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta kashe kimanin dala biliyan 11.6 wajen biyan kuɗaɗen ruwa da sauran basussukan da ake bin Najeriya a shekarar 2026. Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Talata yayin jawabi a taron Africa Forward Summit da aka gudanar a cibiyar taruka ta Kenyatta International Convention Centre da ke birnin Nairobi. Rikicin ACF: Lokaci Ya Yi Na Rushe Tsohon Tsari Da Yin Garambawul —Abbas Ibrahim  A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga, ya fitar, shugaban ya ce kuɗin da za a kashe…

Read More

Rikicin da ke girgiza kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ya kamata ya zama lokaci na zurfin tunani ga shugabannin Arewa maimakon ci gaba da fafutukar neman iko. An kafa ACF ne domin hada kan Arewacin Najeriya, kare muradunta, inganta zaman lafiya, da bayar da jagoranci kan al’amuran da suka shafi yankin. Idan rikice rikicen cikin gida suka rikide zuwa zarge zargen cin hanci, killace ofisoshi da ‘yan sanda, da rudanin kundin tsarin mulki, to martabar Arewa gaba daya ce ke tabarbarewa a idanun kasa baki daya. Abin da ya fara a matsayin sabani tsakanin Kwamitin zartarwa a matakin kasa da…

Read More

Shekaru 78 da suka gabata, a shekarar 1948, ƙasar Costa Rica ta ɗauki wani mataki da har yanzu ƙasashe da dama ke kallonsa a matsayin abin mamaki, inda ta rusa rundunar sojinta gaba ɗaya ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban ƙasar, José Figueres Ferrer. Matakin bai samo asali daga yalwar zaman lafiya ko wadata ba, sai dai daga darasin siyasa mai ɗaci da ƙasar ta koya bayan wata gajeriyar amma mummunar arangama ta yaƙin basasa. A lokacin, jama’a da dama sun gaji da yadda rundunonin soji ke zama kayan aikin juyin mulki da tsoratarwa a ƙasashen Latin Amurka. Shugabannin Costa Rica sun…

Read More

Hadakar Malamai da Kungiyoyin Musulunci a Jihar Kano sun yi kira ga ‘yan siyasa da magoya bayansu da su guji kalaman tunzura jama’a tare da gudanar da harkokin siyasa cikin lumana domin kare zaman lafiya a jihar. A cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar, ta bayyana damuwa kan yadda ake samun zafafan kalamai da wasu dabi’u da ka iya haddasa tashin hankali a tsakanin masu ruwa da tsaki a harkokin siyasa. Ƙalubalen Da Masu Ƙananan Sana’o’i Ke Fuskanta Saboda Ƙarancin Wutar Lantarki A Kano  ‎ ‎ Kungiyar ta ce siyasa bai kamata ta zama hanyar haifar da rikici ko…

Read More