DAGA ZAINAB KAMAL IBRAHIM
Hukumar FIFA ta fitar da sabon jadawalin matsayi na ƙasashen duniya na watan Yuli, inda Morocco ke ci gaba da zama ta ɗaya a Afirka kuma ta shida a duniya.
Ga manyan ƙasashen Afirka a sabon jadawalin:
Kotu Ta Bayar Da Belin Shugaban Miyetti Allah Bello Badejo Kan Naira Biliyan 2
🇲🇦 Morocco – ta 6 a duniya
🇸🇳 Senegal – ta 18
🇪🇬 Egypt – ta 24
🇳🇬 Nigeria – ta 26
🇩🇿 Algeria – ta 29
🇨🇮 Ivory Coast – ta 31
🇨🇩 DR Congo – ta 41
🇨🇲 Cameroon – ta 43
🇲🇱 Mali – ta 53
🇿🇦 South Africa – ta 54
- Sabon jadawalin ya nuna ci gaba da rinjayen Morocco a matsayin ƙasar Afirka mafi matsayi a ƙwallon ƙafa ta maza.
