KARIN MAGANARMU NA YAU: Ka rike Mahaukacinka, don Mahaukacin wani.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Makaho biyo ta nan ba rami,sai ya ce,”mai ya kawo maganar abin da…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Da Gwanin rawa ya fadi,sai ya ce,”Wata haka.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Kare a na biki a gidansu,ya ce,”In gani a kasa.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ruwan safe,maganin Uba mai tsanani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Salamun, Salamun,wai Zabi sun ga Makaho.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Tsinin baki na mai musu ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan dai Gurguwa ce ta hana “Yan Matan Amarya sauri,to, ta kauce,su wuce.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai da ranarsa,wai mai tsinin baki ya sha ruwa a Tulu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An daki Kwarto a Magwatsa,ya ce,”Ai kun dada luma ni.”