KARIN MAGANARMU NA YAU: Abin da Babba ya hango ya na zaune,Yaro ko ya hau Rimi ba zai hango shi…
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Abin Dariya,wai Yaro ya tsinci Hakori.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya daka rawar wani,zai rasa turmin daka tasa.
KARIN MAGANARMU NA YAU: “Uban wane ne ya ba ki,” wai Maigida ya ga Matarsa da goro manya-manya.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kai dai ka ga Mutum,an ce da Bamaguje Mallam.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ra’ayi Duwawu ne,kowa a kan nasa ya ke zaune.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ka rike Mahaukacinka, don Mahaukacin wani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Makaho biyo ta nan ba rami,sai ya ce,”mai ya kawo maganar abin da…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Da Gwanin rawa ya fadi,sai ya ce,”Wata haka.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Kare a na biki a gidansu,ya ce,”In gani a kasa.”