KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai nisan dare,gari zai wajye.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Wanda ya kwanta a tsakanin Mace da Miji,ba Bakon Zafi ba ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU Aiki da Hankali, ya fi aiki da Agogo.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An tsikari Kakkausa ya ce,”ko a jikina.”
Kungiyar Medipool Nigeria Ta Ziyarci Hukumar Samar Da Magunguna Ta Jihar Kano Daga Abdullahi Yusuf A cikin wani yunkuri na…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Aikin banza,wai harara a duhu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Aikin banza,wai harara a duhu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Mace ta koma Dakin Mijinta, sai ta ce,”Mutum ba ya kin ta Mutum.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Mai karamin Arziki Barawon kansa,ya na so ya taba kudinsa,ya na tsoron kada su kare.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya ci ladan Kuturu,sai ya yi masa aski.