KARIN MAGANARMU NA YAU: Cin dare daya, kumburin ciki.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Wainar Wake,kadan a ke cin ta,duk wanda ya ci ta da yawa,sai ta bata masa ciki.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Gobara daga Rafi,maganinta Allah.
KARIN MAGANARMU NA YAU; Wuta tallan Turmi,in ka sayar kaya,in ma ba ka sayar ba,kaya.
Kano Ta Yi Cikar Kwari “Ta Dabo Sha Baki;Ta Dabo Tumbin Giwa;Kamisulu Alfun; Mai Mata Mai Mota, Mai Tumaki Mai…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Banza ba ta kai Zomo Kasuwa.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ja da baya ga Rago,ba tsoro ba ne,shirin fada ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ja da baya ga Rago,ba tsoro ba ne,shirin fada ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: In ka ji ana Ki Gudu,Sa Gudu ne bai zo ba.
GIOPPINI Ta Yi Karin Haske Kan Rahoton Kananan Yara Masu Gararamba A Titunan Kano Daga Abdullahi Yusuf Babban Daraktan Global…