KARIN MAGANARMU NA YAU:
Kwadayi, Kwadayi, Kwadayi ma kas Kare.Wai Kare ya gano Kashi,Kura kuma ta gano Karen,sai Kare bai dauki kashin ba,har Kura ta wuce da Karen.