Browsing: Kowane Labari
Harin da wasu da ake zargin ’yan daba masu alaƙa da siyasa suka kai Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm…
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da kammala shirye-shirye domin gudanar da bikin Ranar Ma’aikata ta shekarar 2026 cikin tsari mai…
Hamshaƙin attajirin nahiyar Afirka, Aliko Dangote ya bayyana shirin gina katafariyar matatar man fetur da za ta iya tace ganga…
Wani rahoton ‘yansanda ya bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na manyan laifuka a Jihar Kano na da…
Majalisar dattawan Najeriya ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta duba yiwuwar dakatar da yaƙin neman zaɓen 2027 a wasu jihohin arewa…
Masarautar Hadejia ta sanar da shirinta na gudanar da babban taron tunawa da cika shekaru 120 da yaƙin da al’ummar…
Al’ummar ‘yan jarida a jihar Kano na jimamin rasuwar fitaccen ɗan jarida da ya shahara wajen rahotannin kotu da laifuka,…
A ranar Lahadi, 12 ga watan Afrilu, 2026, an gudanar da bikin aure biyu a Masallacin Anas Bin Malik da…
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Hajiya Bilkisu Maimota a matsayin shugabar ma’aikata ta jihar ta dindindin. Wannan…
Cibiyar Terra Academy for the Arts (TAFTA), tare da haɗin gwiwar Mastercard, ta horar da matasa 28,000 a Jihar Kano…