KARIN MAGANARMU NA YAU “Allah Sarkin Dadi,”In ji Barawon Zuma.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU Mai hankali shi ke bai wa Kaza ruwa da damina
KARIN MAGANARMU NA YAU Abin rabo ne,wai Makocinka ya biya wa Matarka kudin zuwa Hajji.
KARIN MAGANARMU NA YAU An ce da Raggo sha Fura ka tafi gona,ya ce,”ai kun raba mini hankali.”
KARIN MAGANARMU NA YAU An sayar da gonar Rago an sai masa Fura, sai ya ce,”haka ta fi,” Matarsa kuma…
Karin Maganarmu Na Yau: Daki ya rufta da Gurguwa da Dan Autan gida,ta ce,”dole ne a zo.”
Karin Maganarmu Na Yau: Yau da gobe, mai sa a mari Amarya.
Yau Talata ta kasance kwanaki takwas , da rasuwar mamallakin shagunan siyar da maganguna na Lamco Alhaji Ado Aminu Mai…
Kanfanin Dangote Ya Hada Gwiwa Da Abokan Huddarsa Don Bunkasa Noma Daga Abdullahi Yusuf Shahararren kanfanin nan na Dangote Group…
Daga Mustapha Muhammad Yawaitar Al’ummar Jihar Kano dake Arewa maso Yammacin Najeriya cikin hanzari, ta kasance wani babban abin…