KARIN MAGANARMU NA YAU: Shakulatun bangaro,wai Ungulu ta ga Mushen Mota.
Browsing: Uncategorized
Karin Maganarmu Yau: Daki ya rufta da Gurguwa da Dan Autan Gida,ta ce,”dole a zo.”
Karin Maganarmu Na Yau: An ce da Kuturu Allah Ya la’ance shi,sai ya ce,”sau nawa kuma?”
Karin Maganarmu Na Yau: Allah Mai mutantani,in ji Jaba ta ga bakin Mijinta.
Karin Maganarmu Na Yau: Wai an ce da Gwauro yaya Iyali,ya ce,”Zancen ku ke so.”
Karin Maganarmu Na Yau: An ce da Makaho ga ido,ya ce,”Wari ya ke yi.”
Karin Maganarmu Na Yau: Komai karfin tusa,ba ta hura wuta.
Karin Maganarmu Na Yau: Amarya ba ta laifi,ko da ta kashe Dan Autan gida.