Jam’iyyar African Democratic Party (ADC) ta soki dokar gyaran haraji ta Gwamnatin Tarayya, inda ta bayyana ta a matsayin…
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya kona Rumbunsa,ya san inda Toka ta ke yin tsada.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya yi zagi a Kasuwa,ya san da wanda ya ke.
Shugabar Hukumar Kula da Tsarin Kiwon Lafiya na taimakekekiya ta Jihar Kano (KSCHMA), Dakta Rahila Aliyu Mukhtar, ta yi…
Alhaji Aminu Baba Dan,agundi yace Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bashi da wani Hurumi na bada Shawarar Janye Jami’an tsaron Gidan…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Zakara a rataye,ba ya cara.
´ Taron jama’a mai yawa ne , safiyar ranar Talata yayi Tururuwa domin halartar jana’izar Muhammad Sani Hassan, wanda aka…
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da tsarin gwajin shan ƙwayoyi na dole a matsayin sharadi ga duk wanda ke neman…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Banza a banza zuwa fadar Kurege,da gudu ya je,da gudu ya dawo.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Maraya ba ya aure,idan gari akwai Munafukai.