KARIN MAGANARMU NA YAU: Tsinin baki na mai musu ne.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan dai Gurguwa ce ta hana “Yan Matan Amarya sauri,to, ta kauce,su wuce.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai da ranarsa,wai mai tsinin baki ya sha ruwa a Tulu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An daki Kwarto a Magwatsa,ya ce,”Ai kun dada luma ni.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kirarin Yunwa:Ta bahuwa mai mahurin karfe;sa Dogo mara;sa Gajere fadin kai.Da rubutu gara kwadon rama,gara ma…
KARIN MAGANARMU NA YAU: In ka ji a na a sansana,to ba kanshi ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kan ku a ke ji,wai Mahaukaci ya fada rijiya,ya ce,”ni wankana na ke yi.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Abin haushi,wai nama ya na jan Kare.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Allah ba Ya Gajere banza,in ba kudi akwai kaya.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya raina Gajere,bai yi karo da Kunama ba ne.