KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Mace ta koma Dakin Mijinta, sai ta ce,”Mutum ba ya kin ta Mutum.”
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Mai karamin Arziki Barawon kansa,ya na so ya taba kudinsa,ya na tsoron kada su kare.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya ci ladan Kuturu,sai ya yi masa aski.
SIYASAR KANO Lallai kam, yanzu Kano, birninta da kauyukanta, tudu da kwarinta,ta dauki Harami da Gangami na hada-hadar Siyasa,gabanin Babban…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Daga hannu, rangwamen duka ne.
KAN DAKALI Muna masu farin cikin gabatar muku da Dandamalinmu na sharhi a kan al’amuran Yau Da Kullum mai suna,”Kan…
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Basakkwace ga kudi ga addu’a,ya zaba, sai ya ce,”A yamutsa min.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ta inda ta yi siriri,ta nan ta ka tsinke.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan dadi ya yi wa Mutum yawa, sai ya ce,”Allah kashe ni.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan dadi ya yi wa Mutum yawa sai ya ce,”Allah kashe ni.”