KARIN MAGANARMU NA YAU: Abin haushi,wai nama ya na jan Kare.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Allah ba Ya Gajere banza,in ba kudi akwai kaya.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya raina Gajere,bai yi karo da Kunama ba ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Hauka da nade-nade,wai Mutuwa ta ga Ladani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Hauka da nade-nade,wai Mutuwa ta ga Ladani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai girman gona,akwai kunyar karshe.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Tusa ba ta hura wuta,sai dai mafici.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce Shaidanu a Duniya mutum biyu ne – da wanda a ka gayyace shi harka…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya sha inuwar gemu,bai kai Haba ba.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya sha Fura ta kasshi,sai ya damo wata.