KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan Tsuntsu ya ciwo danko,sai ya lika wa Dan Uwansa.
Browsing: Featured
Kasuwannin Dabbobi A Kano Na Ƙara Bunƙasa, Amma Amfani da “Sha Ka Fashe” Na Barazana Ga Lafiyar Jama’a —Rahoto…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kowa ya raina tsaiwar Wata,ya hau sama ya gyara.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Cin dare daya, kumburin ciki.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Wainar Wake,kadan a ke cin ta,duk wanda ya ci ta da yawa,sai ta bata masa ciki.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Gobara daga Rafi,maganinta Allah.
KARIN MAGANARMU NA YAU; Wuta tallan Turmi,in ka sayar kaya,in ma ba ka sayar ba,kaya.
Kano Ta Yi Cikar Kwari “Ta Dabo Sha Baki;Ta Dabo Tumbin Giwa;Kamisulu Alfun; Mai Mata Mai Mota, Mai Tumaki Mai…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Banza ba ta kai Zomo Kasuwa.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ja da baya ga Rago,ba tsoro ba ne,shirin fada ne.