Author: Abdullahi Yusuf

Jam’iyyar ADC Ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Sabuwar Dokar Haraji Ta Kasa Daga Abdullahi Yusuf Jam’iyyar ADC ta soki Gwamnatin Tarayya a kan sabuwar Dokar Haraji Ta Kasa,ta na mai cewa dokar za ta kara jefa “Yan Nigeria cikin halin kuncin tattalin arziki da rashin walwala. Wannan suka kuwa na kunshe ne a cikin sakon Barka Da Kirsimati na Jam’iyyar wanda Mataimakin Sakatarenta na tsare-tsare na kasa,Ali Tukur Gantsa,ya rattabawa hannu. A cikin sanarwar dai,Ali Gantsa, tsohon sakataren Jami’yar PDP a jihar Jigawa Kuma sakataren tsare stare shiyar Arewa maso yamma, ya taya mabiya addinin Kirista murnar zagayowar ranar Kirsimati,ya…

Read More