Author: Abdullahi Yusuf

An Kaddamar Da Kungiyar Ci Gaban Tarauni,Daurawa Da Farm Centre Daga Abdullahi Yusuf A ranar Al’hamis din nan ne a ka kaddamar da Kungiyar Ci Gaban Tarauni,Daurawa Da Farm Centre, don bunkasa tattalin arziki da jin dadin mutanen yankin. An yi bikin kaddamarwar ne a Ofishin Shiyyar Arewa Maso Yamma na Cibiyar Koyar da Fasahar Kyankyasa Ta Kasa da ke Farm Centre a Kano. Kungiyar Rayawa da Ci Gaban Al’umma ta Kano,wato KCDS ce ta shirya taron na kwana daya. A cikin jawabinsa, Shugaban Kungiyar ta KCDS, Farfesa Muhammad Tabi’u,ya ce makasudin kaddamar da Kungiyar ta Ci Gaban Tarauni, Daurawa…

Read More