KARIN MAGANARMU NA YAU: An ce da Kare a na biki a gidansu,ya ce,”In gani a kasa.”
Author: Abdullahi Yusuf
Read More
KARIN MAGANARMU NA YAU: Ruwan safe,maganin Uba mai tsanani.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Salamun, Salamun,wai Zabi sun ga Makaho.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Tsinin baki na mai musu ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan dai Gurguwa ce ta hana “Yan Matan Amarya sauri,to, ta kauce,su wuce.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Komai da ranarsa,wai mai tsinin baki ya sha ruwa a Tulu.
KARIN MAGANARMU NA YAU: An daki Kwarto a Magwatsa,ya ce,”Ai kun dada luma ni.”
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kirarin Yunwa:Ta bahuwa mai mahurin karfe;sa Dogo mara;sa Gajere fadin kai.Da rubutu gara kwadon rama,gara ma tsari wankin fadin kai.
KARIN MAGANARMU NA YAU: In ka ji a na a sansana,to ba kanshi ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU: Kan ku a ke ji,wai Mahaukaci ya fada rijiya,ya ce,”ni wankana na ke yi.”